Posts

Tirƙashi Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su

Image
Tirƙashi Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su Fitaccen Mawakin Hiphop dinnan Watau Al’ameen ibrahim da akafi sani da Gfresh tare da Fitacciyar Yar TikTok Murja ibrahim kunya Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su. Kamar dai yadda gfresh ya bayyana a shafin sa na TikTok yayi bidiyo inda yaje rokon masoyansa kan cewa su turo masa da kudi harma ya kara da cewa a yanzu akwai N80,000 a Kasa wanda kuma ana neman N300,000 ne. Hakazalika a yayinda yake neman kudin a wajen masoya itama murja ta wallafa Sabuwar Bidiyo a shafinta na Tiktok inda take neman Taimako masoya domin zatayi bikin murnar samun mabiya Miliyan daya a shafinta na Tiktok   KU KARANTA WANNAN:  Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani   Amma Akwai Alamomi Da Ya Kamata Da Ku Sani Kafin Yin Magani Da Zaku Kiyaye Kawunanku Daga Su       ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SAN...

Ana Tsaka Da Talauchi Bidiyan Wani Biki Da Ake Kari Da Dallar Amurka Ya Dauki Hankali

Image
Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Yanzu Ana Cikin Wani Hali Na Rashin Kudin Wadda Hakan Yayi Sanadiyyar Karuwa Rashin Karatu Tare Da Yawaituwar Barayi A Sassan Kasarnan Saide A Yayin Da Ake Wannan Bakin Halin Ne Sai Wani Bidiyan Ya Bayyana Yadda Wani Matashi Yake Yiwa Wata Tsohuwar Da Ake Tunanin Ko Mahaifiyarsa Ce Kari Da Kudadden Kasar Waje Wadda Sanadiyyar Haka Yasa Wasu Yin Tsokaci Kan Bidiyan Wannan Bidiyan Mu Samo Ta Ne A Kafar Sadarwa TikTok Inda Zakuga Bidiyan Anan Kasa  Ka  Kadan Daga Cikin Tsokaci Al’umma itz ehm Yace: yana da kyau amma wannan al’adar ta ɓata kuɗi dole ne ta tsaya, bamu san inda muka sami wannan al’adar EDOBOY1 Yace: when last I seen dollars last I know fit no the date again abeg where be this place make una tell me Make ll come pick dollars even if 1 dollars Maryam Yusuf586 Tace: Masha Allah sarki uwa,a duk lokacin danaga uwa sai naji wani farinciki a Raina har Na Kai ga murmushi „Allah ya Jikan namu iyayen Masu sauraranmu a koda bayan kun kalli Wan...

Innalilahi dukan da ɓarawo yasha bayan kama shi da sata Innalilahi wainna ilaihir raji'un

Image
Qalu Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un, Wannan Da Kuke Gani Babban Dan Damfarane Ne, Yakasance Yana Cutar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakonnin Karya (Fake Alert) Idan Anyi Ciniki. Al’umma Sai A Kiyaye Da Wanda Zaku Ringa Bawa Lambar Bankin Ku, (Account Number) Lokacin Daz Kukayi Ciniki Ko Kuma Sauran Harkoki. Musamman A Lokacin Chanjin Kudinnan Mutane Zasu Fake Da Haka Su Ringa Damfarar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakon Karya (Fake Alert)   Idan Mutum Yaimuku Transfer Ta Kudi Ku Tabbatar Kada Ku Yadda Indai Baku Sanshiba Ku Kar6i Katin Shi Na Dan Kasa (National Identification Number) Allah Yakaremu Da Sharrin ‘Yan Damfara Da Masu Yaudara.

Gaskiyar Magana: Lokaci Yayi Dazan Tona Muku Asiri Sabon Bidiyon Safara’u Ga ‘Yan Kannywood

Image
Kamar Yadda Kuka Sani Acikin Watan Daya Gabatane Zuwa Wannan Tauraruwar Jarumar Da Tayi Murabus A Wasan Kwaikwayo Safiya Yusuf Wanda Ake Mata Lakabi A Baya Da Suna Safara’u Kwana Casa’in Ta Daga Sosai Yadda Har Ake Tattauna Batu Akanta A Sauran Kafofin Sadarwa. Safiya Yusuf Wanda A Yanzu Ta Bayyanawa Duniya Ta Chanja Suna Da Safiya Ta Koma (Safa) Ta Bayyana Cikin Wani Bidiyonta A Shafin TikTok Tana Mai Cewa, Acikin Kwanakin Nan Naji Wasu Sabon Abubuwa Da Kuma Cece Kuce Akaina Da Mutane Sukeyi, To Lokaci Yayi Da Zan Tona Muku Asiri, Duniya Tasan Halin Da Ake Ciki.” Wannan Kalamai Na Jarumar Ya Janyo Hankalin Mutane Da Dama Biyo Bayan Ba’a Ga Jarumar Tana Martani Ga Masu Zaginta Ko Kuma Yi Mata Nasiha Akan Abunda Takeyi Ba. Idan Zaku Iya Tunawa Dai Safiya Yusuf Ta Kasance Tana Harkar Waka A Yanzu Yadda Take Wallafa Bidiyon Wakarta A Shafukanta Na Sada Zumunta, Wanda Har Yanzu Take Takama Da Wasu Kalamai Na Cewa “Ta Bar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala”. Wannan Kalami Na Jarumar Wasu Na...