Tirƙashi Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su
Tirƙashi Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su Fitaccen Mawakin Hiphop dinnan Watau Al’ameen ibrahim da akafi sani da Gfresh tare da Fitacciyar Yar TikTok Murja ibrahim kunya Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su. Kamar dai yadda gfresh ya bayyana a shafin sa na TikTok yayi bidiyo inda yaje rokon masoyansa kan cewa su turo masa da kudi harma ya kara da cewa a yanzu akwai N80,000 a Kasa wanda kuma ana neman N300,000 ne. Hakazalika a yayinda yake neman kudin a wajen masoya itama murja ta wallafa Sabuwar Bidiyo a shafinta na Tiktok inda take neman Taimako masoya domin zatayi bikin murnar samun mabiya Miliyan daya a shafinta na Tiktok KU KARANTA WANNAN: Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani Amma Akwai Alamomi Da Ya Kamata Da Ku Sani Kafin Yin Magani Da Zaku Kiyaye Kawunanku Daga Su ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SAN...